Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mika 1:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mika ya ce, “Saboda wannan zan yibaƙin ciki, in yi kuka,Zan tuɓe, in yi tafiya huntu.Zan yi kuka kamar diloli,In yi baƙin ciki kamar jiminai.

Karanta cikakken babi Mika 1

gani Mika 1:8 a cikin mahallin