Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mak 2:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ja bakansa kamar abokan gāba,Ya kuma nuna ikonsa kamar maƙiyi.Ya hallaka dukan abin da yake da bansha'awa.A alfarwar Sihiyona, ya zubo da hasalarsa kamar wuta.

Karanta cikakken babi Mak 2

gani Mak 2:4 a cikin mahallin