Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mak 2:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da zafin fushinsa, ya karya ƙarfin Isra'ila,Ya kuma bar yi musu taimakoA lokacin da abokan gāba suka zo.Kamar harshen wuta, ya ƙone dukan abin da yake na Yakubu.

Karanta cikakken babi Mak 2

gani Mak 2:3 a cikin mahallin