Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mak 2:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan masu wucewa suna yin miki tafin raini.Suna yi wa Urushalima tsāki,Suna kaɗa mata kai, suna cewa,“Ai, Urushalima ke nan,Birnin nan da ake cewa mai cikakken jamali,Wanda ya ƙayatar da dukan duniya?”

Karanta cikakken babi Mak 2

gani Mak 2:15 a cikin mahallin