Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 34:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce masa, “Wannan ita ce ƙasar da na rantse wa Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu, zan ba da ita ga zuriyarsu. Na bar ka ka gan ta da idanunka, amma ba za ka haye, ka shiga ba.”

Karanta cikakken babi M. Sh 34

gani M. Sh 34:4 a cikin mahallin