Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 31:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa ya rubuta waɗannan dokoki, ya ba firistoci, 'ya'yan Lawiyawa, waɗanda suke ɗaukar akwatin alkawari na Ubangiji, da dukan dattawan Isra'ila.

Karanta cikakken babi M. Sh 31

gani M. Sh 31:9 a cikin mahallin