Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 31:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce, “Yau shekarata ɗari da ashirin ne, ba na iya kaiwa da komowa. Ubangiji kuwa ya ce mini, ‘Ba za ka haye wannan Urdun ba.’

Karanta cikakken babi M. Sh 31

gani M. Sh 31:2 a cikin mahallin