Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 31:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ubangiji ya ce wa Musa, “Lokacin rasuwarka ya yi, sai ka kira Joshuwa, ku shigo alfarwa ta sujada, don in ba shi ragamar mulki.” Sai Musa da Joshuwa suka tafi, suka shiga alfarwa ta sujada.

Karanta cikakken babi M. Sh 31

gani M. Sh 31:14 a cikin mahallin