Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 3:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

har lokacin da Ubangiji ya zaunar da 'yan'uwanku kamar yadda ya zamshe ku, su ma su mallaki ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba su a hayin Urdun, sa'an nan kowa zai koma ga mallakarsa.’

Karanta cikakken babi M. Sh 3

gani M. Sh 3:20 a cikin mahallin