Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 28:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku sami itatuwan zaitun ko'ina cikin ƙasarku, amma ba za ku sami man da za ku shafa ba, gama 'ya'yan za su kakkaɓe.

Karanta cikakken babi M. Sh 28

gani M. Sh 28:40 a cikin mahallin