Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 26:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ban ci kome daga cikin zakar sa'ad da nake baƙin ciki ba, ban kuma fitar da kome daga cikinta ba sa'ad da nake da ƙazanta, ban kuma miƙa wa matattu kome daga cikinta ba. Na yi biyayya da muryar Ubangiji Allahna, na aikata dukan abin da ka umarce ni.

Karanta cikakken babi M. Sh 26

gani M. Sh 26:14 a cikin mahallin