Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 26:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan za ku ce a gaban Ubangiji Allahnku, ‘Na fitar da tsattsarkan kashi daga cikin gidana na ba Balawe, da baƙo, da maraya, da matar da mijinta ya rasu bisa ga umarnin da ka yi mini. Ban karya wani umarninka ba, ban kuwa manta da su ba.

Karanta cikakken babi M. Sh 26

gani M. Sh 26:13 a cikin mahallin