Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 24:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan mutum ya yi sabon aure, kada ya tafi yaƙi tare da sojoji, ko kuma a sa shi kowane irin aiki. Sai ya huta a gida har shekara ɗaya saboda gidansa, don ya faranta wa matar da ya auro zuciya.”

Karanta cikakken babi M. Sh 24

gani M. Sh 24:5 a cikin mahallin