Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 24:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

to, kada mijinta na fari wanda ya sake ta, ya sāke aurenta, tun da yake ta ƙazantu. Gama wannan abar ƙyama ce a wurin Ubangiji. Kada ku jawo alhaki a ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku ku gāda.

Karanta cikakken babi M. Sh 24

gani M. Sh 24:4 a cikin mahallin