Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 20:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sa'ad da kuka kewaye gari da yaƙi, kuka daɗe kuna yaƙi da shi don ku ci shi, kada ku sassare itatuwansa da gatari har ku lalata su, gama za ku ci amfaninsu. Kada ku sassare su, gama itatuwan da yake cikin saura ba mutane ba ne, da za ku kewaye su da yaƙi.

Karanta cikakken babi M. Sh 20

gani M. Sh 20:19 a cikin mahallin