Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 2:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan rana ce zan fara sa al'ummai ko'ina a duniya su razana, su ji tsoronku. Sa'ad da za su ji labarinku, za su yi rawar jiki, su damu ƙwarai.’ ”

Karanta cikakken babi M. Sh 2

gani M. Sh 2:25 a cikin mahallin