Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 2:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ubangiji ya ce, ‘Ku tashi, ku kama hanya, ku haye kwarin Arnon. Duba, na ba da Sihon Ba'amore, Sarkin Heshbon, da ƙasarsa a hannunku, ku fara mallakar ƙasar, ku yaƙe shi.

Karanta cikakken babi M. Sh 2

gani M. Sh 2:24 a cikin mahallin