Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 19:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“A cikin gādon da za ku samu a ƙasar da Ubangiji Allah yake ba ku ku mallaka, kada ku ci iyakar maƙwabcinku, wanda kakan kakanni suka riga suka kafa.”

Karanta cikakken babi M. Sh 19

gani M. Sh 19:14 a cikin mahallin