Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 16:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ku ci abinci mai yisti tare da hadayar. Kwana bakwai za ku riƙa cin abinci marar yisti tare da hadayar, gama abincin wahala ne, gama da gaggawa kuka fita daga ƙasar Masar, don haka za ku tuna da ranar da kuka fito daga ƙasar Masar dukan kwanakinku.

Karanta cikakken babi M. Sh 16

gani M. Sh 16:3 a cikin mahallin