Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 16:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ku miƙa hadayar ƙetarewa daga garkenku na tumaki da na shanu ga Ubangiji Allahnku a wurin da Ubangiji ya zaɓa domin ya tabbatar da sunansa.

Karanta cikakken babi M. Sh 16

gani M. Sh 16:2 a cikin mahallin