Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 16:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sau uku a shekara dukan mazajenku za su zo, su hallara a gaban Ubangiji Allahnku a inda zai zaɓa, wato a lokacin idin abinci marar yisti, da lokacin idin makonni, da kuma a lokacin Idin Bukkoki. Kada su hallara a gaban Ubangiji hannu wofi.

Karanta cikakken babi M. Sh 16

gani M. Sh 16:16 a cikin mahallin