Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 16:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku kiyaye idin ga Ubangiji Allahnku har kwana bakwai a inda Ubangiji zai zaɓa, gama Ubangiji Allahnku zai yalwata dukan amfanin gonakinku, da dukan ayyukan hannunku don ku cika da murna.

Karanta cikakken babi M. Sh 16

gani M. Sh 16:15 a cikin mahallin