Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 16:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan sai ku yi Idin Makonni domin Ubangiji Allahnku. Za ku ba da sadaka ta yardar rai gwargwadon albarkar da Ubangiji Allahnku ya sa muku.

Karanta cikakken babi M. Sh 16

gani M. Sh 16:10 a cikin mahallin