Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 15:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sai ku keɓe wa Ubangiji Allahnku dukan 'yan fari maza waɗanda aka haifa muku daga cikin garkenku na shanu, da na tumaki, da na awaki. Kada ku yi aiki da ɗan farin shanunku, kada kuma ku sausayi ɗan farin tunkiyarku.

Karanta cikakken babi M. Sh 15

gani M. Sh 15:19 a cikin mahallin