Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 15:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da kuka 'yantar da shi kada ku damu, gama shekara shida ya yi muku bauta wadda ta ninka ta ɗan ƙodago. Ubangiji Allahnku kuwa zai sa muku albarka cikin dukan abin da kuke yi.”

Karanta cikakken babi M. Sh 15

gani M. Sh 15:18 a cikin mahallin