Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 14:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan ya zamana wurin ya yi muku nisa, har ba za ku iya kai zakar a wurin ba, saboda wurin da Ubangiji Allahnku ya zaɓa domin ya tabbatar da sunansa ya yi muku nisa sa'ad da Ubangiji Allahnku ya sa muku albarka,

Karanta cikakken babi M. Sh 14

gani M. Sh 14:24 a cikin mahallin