Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 13:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan ɗan'uwanka, wato ɗan mahaifiyarka, ko ɗanka, ko 'yarka, ko ƙaunatacciyar matarka, ko amininka ya rarrashe ka a asirce, yana cewa, ‘Bari mu tafi mu bauta wa gumaka waɗanda ku da ubanninku ba ku san su ba,’

Karanta cikakken babi M. Sh 13

gani M. Sh 13:6 a cikin mahallin