Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 13:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai a kashe annabin nan, ko mai mafarkin don ya koyar a tayar wa Ubangiji Allahnku wanda ya fisshe ku daga ƙasar Masar, wato inda kuka yi bauta, gama ya yi ƙoƙari ya sa ku ku kauce daga hanyar da Ubangiji Allahnku ya umarce ku ku bi. Ta haka za ku kawar da mugunta daga cikinku.

Karanta cikakken babi M. Sh 13

gani M. Sh 13:5 a cikin mahallin