Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Had 5:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan ka ga hukuma na zaluntar talakawa, ba ta yi musu adalci, ba ta kiyaye hakkinsu, kada ka yi mamaki. Kowane shugaba yana da shugaban da yake goyon bayansa. Dukansu biyu suna da goyon bayan manyan shugabanni.

Karanta cikakken babi M. Had 5

gani M. Had 5:8 a cikin mahallin