Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Had 5:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ka bar maganar bakinka ta kai ka ga yin zunubi, har ka ce wa manzon Allah, ba haka kake nufi ba. Don me za ka sa Allah ya yi fushi da kai, har ya hallakar da abin da ka yi wahalarsa?

Karanta cikakken babi M. Had 5

gani M. Had 5:6 a cikin mahallin