Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Had 5:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga abin da na gani yana da kyau, ya kuma dace, shi ne kurum mutum ya ci, ya sha, ya ji daɗin aikin da ya yi a 'yan kwanakin rai da Allah ya ba shi, gama wannan shi aka ƙaddara wa mutum.

Karanta cikakken babi M. Had 5

gani M. Had 5:18 a cikin mahallin