Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 8:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gidiyon ya ce wa mutanen Sukkot, “Ina roƙonku, ku ba mutanen da suke tare da ni abinci, gama sun gaji, ga shi kuwa, ina runtumar Zeba da Zalmunna, sarakunan Madayanawa.”

Karanta cikakken babi L. Mah 8

gani L. Mah 8:5 a cikin mahallin