Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 8:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Gidiyon ya zo Urdun sai ya haye tare da mutum ɗari uku ɗin nan da suke tare da shi. Ko da yake sun gaji, duk da haka suka yi ta runtumar magabta.

Karanta cikakken babi L. Mah 8

gani L. Mah 8:4 a cikin mahallin