Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 8:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan mutanen Isra'ila suka ce wa Gidiyon, “Ka yi mulkinmu, kai da 'ya'yanka, da jikokinka, gama ka cece mu daga hannun Madayanawa.”

Karanta cikakken babi L. Mah 8

gani L. Mah 8:22 a cikin mahallin