Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 8:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Zeba da Zalmunna suka ce, “Tashi da kanka, ka kashe mu, gama yadda mutum yake haka kuma ƙarfinsa yake.” Gidiyon kuwa ya tashi ya kashe Zeba da Zalmunna. Ya kwance kayan ado daga wuyan raƙumansu.

Karanta cikakken babi L. Mah 8

gani L. Mah 8:21 a cikin mahallin