Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 7:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gidiyon ya kai mutanen bakin rafi, Ubangiji kuwa ya ce wa Gidiyon, “Duk wanda ya tanɗi ruwa kamar kare, sai ka ware shi waje ɗaya. Wanda kuma ya durƙusa ya sha ruwa, ka ware shi waje ɗaya.”

Karanta cikakken babi L. Mah 7

gani L. Mah 7:5 a cikin mahallin