Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 7:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce wa Gidiyon, “Har yanzu mutanen sun yi yawa. Ka kai su bakin rafi domin in jarraba maka su a can. Wanda na faɗa maka shi zai tafi tare da kai, to, shi ne zai tafi, wanda kuma na faɗa ba zai tafi tare da kai ba, to, ba zai tafi ba.”

Karanta cikakken babi L. Mah 7

gani L. Mah 7:4 a cikin mahallin