Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 6:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mala'ikan Ubangiji kuwa ya miƙa kan sandan da yake hannunsa, ya taɓa naman da wainar, sai wuta ta fito daga dutsen ta cinye naman da wainar. Mala'ikan Ubangiji kuwa ya ɓace masa.

Karanta cikakken babi L. Mah 6

gani L. Mah 6:21 a cikin mahallin