Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 6:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mala'ikan Allah kuma ya ce masa, “Ɗauki naman da wainar marar yisti ka sa a kan dutsen nan, sa'an nan ka zuba romon a kai.” Haka kuwa ya yi.

Karanta cikakken babi L. Mah 6

gani L. Mah 6:20 a cikin mahallin