Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 4:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ta aika a kirawo Barak, ɗan Abinowam, daga birnin Kedesh a ƙasar Naftali. Ta ce masa, “Ubangiji Allah na Isra'ila ya ba ka wannan umarni, ya ce, ‘Ka tafi ka tara mutanenka a Dutsen Tabor, ka kuma ɗauki mutum dubu goma (10,000), daga kabilar Naftali da ta Zabaluna.

Karanta cikakken babi L. Mah 4

gani L. Mah 4:6 a cikin mahallin