Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 4:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta zauna a gindin giginyar Debora tsakanin Rama da Betel, a ƙasar tudu ta Ifraimu. Isra'ilawa sukan haura zuwa wurinta don ta yi musu shari'a.

Karanta cikakken babi L. Mah 4

gani L. Mah 4:5 a cikin mahallin