Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 21:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ku lura, idan 'yan matan Shilo sun fito domin su yi rawa, sai ku fito daga cikin gonakin inabi, kowa ya kama daga cikin 'yan matan da ƙarfi, ya sami mata ke nan, ya tafi da ita a ƙasar Biliyaminu.

Karanta cikakken babi L. Mah 21

gani L. Mah 21:21 a cikin mahallin