Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 20:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Biliyaminu kuwa suka gane an ci su da yaƙi.Mutanen Isra'ila kuwa suka yi ta ja da baya daga mutanen Biliyaminu domin sun dogara ga mutanensu da suka yi wa Gibeya kwanto.

Karanta cikakken babi L. Mah 20

gani L. Mah 20:36 a cikin mahallin