Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 20:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya fatattake mutanen Biliyaminu a gaban Isra'ilawa. Isra'ilawa kuwa suka hallaka mutanen Biliyaminu dubu ashirin da biyar da ɗari ɗaya (25,100) a wannan rana, waɗannan duka kuwa mayaƙa ne.

Karanta cikakken babi L. Mah 20

gani L. Mah 20:35 a cikin mahallin