Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 2:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku kuma ba za ku yi alkawari da mazaunan ƙasar nan ba, amma za ku rurrushe bagadansu.’ Duk da haka ba ku yi biyayya da maganata ba. Me ke nan kuka yi?

Karanta cikakken babi L. Mah 2

gani L. Mah 2:2 a cikin mahallin