Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 2:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mala'ikan Ubangiji ya haura daga Gilgal zuwa Bokim. Ya ce wa Isra'ilawa, “Ni na kawo ku daga Masar zuwa ƙasar da na rantse zan ba kakanninku. Na kuma ce, ‘Ba zan ta da madawwamin alkawarina da ku ba.

Karanta cikakken babi L. Mah 2

gani L. Mah 2:1 a cikin mahallin