Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 15:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta ce wa Samson, “Na yi tsammani ba ka sonta ne sam, don haka sai na ba da ita ga wanda ya yi maka abokin ango. Amma ƙanwarta ta fi ta kyau. Ina roƙonka ka ɗauki ƙanwar maimakon matarka.”

Karanta cikakken babi L. Mah 15

gani L. Mah 15:2 a cikin mahallin