Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 15:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan 'yan kwanaki, sai Samson ya tafi ya ziyarci matarsa, ya kai mata ɗan akuya, a lokacin girbin alkama. Ya ce wa mahaifinta, “Zan shiga wurin matata a ɗakin kwana.”Amma mahaifinta bai yardar masa ba.

Karanta cikakken babi L. Mah 15

gani L. Mah 15:1 a cikin mahallin