Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 13:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ta ci kowane irin abu da aka yi da inabi, kada kuma ta sha ruwan inabi ko abin sa maye. Kada ta ci haramtaccen abu, amma ta kiyaye dukan abin da na umarce ta.”

Karanta cikakken babi L. Mah 13

gani L. Mah 13:14 a cikin mahallin