Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 13:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mala'ikan Ubangiji ya amsa, ya ce wa Manowa, “Sai matarka ta kiyaye dukan abin da na faɗa mata.

Karanta cikakken babi L. Mah 13

gani L. Mah 13:13 a cikin mahallin